Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 21 ga Watan Janairu, 2019 1. Obasanjo ya zargi Osinbajo game da batun Trader Moni...
A ranar Talata 15 ga Watan Janairu 2019, A Gidan Majalisar Dokoki da ke Aso Rock, a birnin Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon takardan...
Ganin zaben tarayya da za a yi watan gobe ya kusanta, Mataimakin Gwamnar Jihar Kaduna, Yusuf Bala ya yi barazanar cewa yankin Kudun Jihar za ta...
A kashin gaskiya so ta kwarai Shugaba Muhammadu Buhari ke da shi ga yan Najeriya gaba daya Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osibanjo ya bayyana Shugaban kasar...
Dan takaran Sanata na Jam’iyyar APC a jihar Ekiti, Hon Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa Dr Peter Obi bai iya bada isasshiyar manufa da kyakkyawan mafita...