Shugaban hukumar gudanar da zaben kasa, Farfesa Mahmood Yakubu, ya furta da cewa “Allah ne kawai zai iya dakatar da zaben shugaban kasa da ta gidan...
Gwagwarmaya akan zaben 2019 Bayan daga ranar zaben shugaban kasa da hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta yi da tsakar daren jumma’a misalin karfe 2:00...
Bayan shirye-shirye da gwagwarmaya akan zaben shekara ta 2019 da aka sanar da farawa a yau 16 ga Watan Fabrairu, Hukumar INEC da sassafen nan ta...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta sanar a yau da kara ‘yan kwanaki kadan don wadanda basu samu karban katunan su ba su yi hakan....
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana da cewa yana da murna mara matukan gaske da irin shirye-shiryen da Hukumar gudanar da zaben kansa (INEC) ke yi don...
Shugaban Hukumar kadamar da Zaben Kasan Najeriya (INEC), Mahmoud Yakubu ya fada da cewa hukumar ba zata juyewa amincin da take da shi da don wata tsanani...
Hukumar INEC ta gabatar da shirin daukar malaman da zasu gudanar da shirin zaben 2019 ‘Yan kwanaki kadan da zaben tarayya da za a fara watan...
Hukumar Kadamar da zaben kasar Najeriya (INEC) ta bayyana matakai bakwai da za a bi wajen jefa kuri’u a ranar zabe ta 2019 Hukumar sun gabatar...
Hukumar INEC ta mayar da martani ga jam’iyyar PDP a kan zaɓan Amina Zakari Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) a ranar Alhamis ta gargadi ‘yan...
Mahmood Yakubu ya sake magana game da zaben 2019 Yakubu, shugaban Hukumar INEC, ya ce za a gudanar da zaben da dokokin da aka saba da...