Babban Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki, ya bayyana da cewa lallai ba shugaba Muhammadu Buhari ba ne ke shugabancin a Aso Rock. “Masu zuba jari...
Mun sami rahoto da a Naija News Hausa da cewa masu Hari da Bindiga sun kame wani dan takaran Gidan Majalisa na Jam’iyyar APC a Jihar...
Yau a Naija News Hausa muna tunawa da shahararen dan wasan fim na Kannywood, marigayi Rabilu Musa da aka fi sani da suna ‘Dan Ibro’. Yau...
Dan takaran Shugaban kasa na Jam’iyyar (ANN), Mista Fela Durotoye ya gabatar da farin cikin shi game da matakin da ‘yar takarar kujerar shugaban kasa na...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cin nasarar da suka yi a ranar jiya na kashe ‘yan ta’adda 58 tsakanin Jihar Kaduna, Katsina da Zamfara in...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 24 ga Watan Janairu, 2019 1. Zan biya ma’aikata kankanin albashi na 100,000 idan aka...
Mun sani rahoto a Naija News Hausa da cewa magoya bayan Jam’iyyar APC biyu sun rasa rayuwarsu a yawon yakin neman zabe da aka gudanar a...
Mun sanar a Naija News kwanakin baya da cewa rundunar sojojin Najeriya sun yi tugumar cewa mugun cutar ‘Lassa Fever’ ne ya kama wani sojan su da...
Alhaji Atiku Abubakar, Dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP ya bayyana da cewa Buhari ne da Jam’iyyar APC ke tallautar da kasannan. Ya ce, Kasar...
Sanannen Maikudin Afrika, Alhaji Alinko Dangote ya bada tallafin abinci da kimanin lisafin kudi na miliyan da yawa ga wadanda aka wa hari da barna a...