Naija News Hausa ta gano da wata Bidiyon yadda mazaunan shiyar Nnewi ke korar wasu makiyaya Fulani daga garin su. Wannan matakin mazaunan ya biyo ne...
An kama wani jami’in Sojan Najeriya mai shekaru 32 da zargin sayar da bindigogi ga ‘yan fashi da mahara da ke kai hare-hare a jihar Kaduna...
‘Yan Fashi sun kashe mutane bakwai da sace mutane shidda (6) a kauyuka 10 da ke a karamar hukumar Kankara, a Jihar Katsina ranar Asabar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 1 ga Watan Yuli, 2019 1. An Sanya Shugaban kasar Niger a matsayin Ciyaman na ECOWAS...
Rukunin Sojojin Najeriya ta Operation Hadarin Daji sun kai wata mummunan hari ga ‘yan fashi da ke a gandun dajin Moriki na Jihar Zamfara. Naija News...
Kamfanin Haskar da fim na Arewa, NorthFlix na batun haska da fitar da sabbin Fina-finai da dama ba da jimawa ba. Ka riga abokannai da ‘yan...
Hukumar gudanar da Zabe a Jihar Neja (NSIEC) ta sanar da lokacin da za a gudanar da zaben kananan hukumomin gwamnatin jihar. Naija News Hausa ta...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar wata karamar yarinya mai shekaru 7 ga haifufwa, da aka kashe da watsin harsashen bindiga a wata fada da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 28 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari ya rantsar da Ciyaman na Hukumar RMAFC A...
Hukumar Bincike da Kare Tattalin Arzikin Najeriya (EFCC) ta sanar da kame masu sata a layin yanar gizo da aka fi sani da ‘YAHOO YAHOO’ bakwai...