Labaran Najeriya
Kalli Hotunan Shugaba Muhammadu Buhari a Makkah da Matarsa Aisha
0:00 / 0:00
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata ya bude bakin sa daga Azumin Ramadani a birnin Makkah, tare da shugaban Jam’iyyar APC na Tarayya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu hade da wasu Manyan shugabannai daga kasar Najeriya.
Zaman shan ruwar ya halarci Manyan shugabanan Najeriya kamar su; Sultan na Sokoto, Mai Martaba Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III; Sarkin Kazaure, Dakta Najib Hussaini Adamu; Alhaji Isma’ila Isa Funtua; Alhaji Mamman Daura; Adewale Tinubu da dai sauran su.
Kalli Hotuna a kasa;
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.