Gwamna Abubakar Sani Bello (LOLO), Gwamnan Jihar Neja ya gayawa bakin da ke zama a Jihar da cewa su kwantar da hankalin su, da cewa ba...
Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana da cewa ba zata dakatar da ma’aikatan Jihar ba don matsalar biyan kankanin albashin ma’aikata na naira dubu 30,000 da gwamnatin...
Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani-Bello ya sanya hannu ga dokar kasafin kudi ta shekarar 2019, a Fadar Gwamnatin, Minna babban birnin jihar, a ranar Laraba...
Abubakar Sani Bello (LOLO) Gwamnan Jihar Neja ya bayyana matsayin Jihar sa a matsayin kasa mafi kyau ga masu zuba jari ganin irin kasancewar zaman lafiya...
Daruruwan tsofaffin ma’aikatan gwamnatin jihar Nejan Nigeria ne sun yi dafifi a harabar ofishin hukumar fansho ta jihar domin karbar kudadensu na sallama daga aiki da...