Kotun daukaka kara a ranar Juma’a, 22 ga Nuwamba, ta tabbatar da amince da zaben gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato. Naija News ta gane da...
Kotun daukaka karar zaben Sakkwato a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya ta tabbatar da zaben gwamna Aminu Tambuwal na Jam’iyyar PDP, babbar jam’iyyar adawa a Najeriya....
Aminu Tambuwal, Gwamnan Jihar Sokoto yayi barazanar cewa ba wanda ya isa ya dakatar da hidimar rantsar da shi a matsayin Gwamnan Jihar Sokoto a ranar...
Bayan Hidimar zaben Kujerar Gwamna da aka gudanar a ranar Asabar 23 ga watan Maris 2019 da ta gabata a Jihar Sokoto, dan takaran kujerar gwamnan...
A zaben ranar Asabar da aka yi na gwamnoni da gidan majalisar wakilan jiha, Sanatan da ke wakilcin Arewacin Jihar Sokoto, Sanata Aliyu Wamakko, ya lashe...
Gwmananatin Jihar Sokoto ta gabatar da wata sabuwar hari da mahara da bindiga suka kai wa Jihar a jiya Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019. Mahara...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya nemi haƙuri da fahimtar jama’a akan...