Sanannen marubuci, Farfesa Wole Soyinka ya gabatar da ra’ayin sa ga shugabancin Najeriya Farfesan ya bayyana da cewa ba zai mara wa dan takaran shugaban kasa...
shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar za su halarci wata taro na kungiyar musulummai da ake...
Ga zaben tarayya ta gabato, saura ‘yan kwanaki kadan da nan mu san ko waye zai zama sabon shugaban kasar Najeriya bayan sakamakon zaben. Ga wata...
Matar dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta roki mata da su goyawa mijinta bayan don cin zaben shugaban kasa ta shekarar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 29 ga Watan Janairu, 2019 1. Kayode Fayemi ya lashe zaben kotun koli a Jihar...
Jam’iyyarn PDP sun zargi shugaba Muhammadu Buhari da kasawa ga iya mulkin kasar Najeriya A hidimar yakin neman zabe da Jam’iyyar PDP ta yi a Filin...
Babban Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki, ya bayyana da cewa lallai ba shugaba Muhammadu Buhari ba ne ke shugabancin a Aso Rock. “Masu zuba jari...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 24 ga Watan Janairu, 2019 1. Zan biya ma’aikata kankanin albashi na 100,000 idan aka...
Alhaji Atiku Abubakar, Dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP ya bayyana da cewa Buhari ne da Jam’iyyar APC ke tallautar da kasannan. Ya ce, Kasar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 23 ga Watan Janairu, 2019 1. Majalisar Dokoki ta kasa ta amince da naira dubu...