Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 19 ga Watan Yuli, 2019 1. IMN ta kalubalanci Kotun kara da kin amince da sake...
A ranar Alhamis da ta gabata, Majalisar Dattijai ta Najeriya sun yi alkawarin cewa zasu tattauna da sauran mamban Majalisar da hukumar tsaro don neman a...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu Daktoci daga kasar Turai sun shigo Najeriya don binciken lafiyar jikin Sheikh El-Zakzaky da Matarsa...
Wasu daktoci a jagorancin Hukumar IHRC, daga kasar Turai sun shigo Najeriya don diba lafiyar jikin shugaban kungiyar cigaban Addinin Musulunci ta kasar Najeriya (IMN) da...
Mun ruwaito a baya a Naija New Hausa, a wata sanarwa da cewa kungiyar ‘Yan Shi’a sun fada wa Ofishin gidan Majalisar Dattijai da Zanga-Zanga da...
Kungiyar Zamantakewa ta Musulumman Najeriya (IMN), da aka fi sani da suna ‘Yan Shi’a sun fada da cewa basu da goyon bayan shugaba Muhammadu Buhari ga...
Kungiyar Zamantakewar Musulunman Kasar Najeriya (IMN) da aka fi sani da suna ‘Yan Shi’a sun gabatar da dalilan da zai sa shugaba Muhammadu Buhari ya fadi ga...