Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC), ta gabatar da dan takaran kujerar gidan majalisar jiha daga jam’iyyar APC, Alhaji Umoru Sambawa, a matsayin mai nasara ga...
Farmaki ya tashi a runfar zabe mai lamba 001 da ke a Wad na Chiranci, karamar hukumar Gwale da ke a Jihar Kano a yayin da...
Jam’iyyar APC sun marabci kimamin shugabanan Fulani 66 da wasu ‘yan Arewa da yawar 1000. Jam’iyyar PDP ta rasa wadannan yawar mambobin ne daga Jihar Sokoto...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu ta bada dama ga Atiku don binciken lamarin zabe...
A yau 6 ga Watan Maris, 2019, Kotun Koli na Jalingo, babban birnin Jihar Taraba ta tsige dan takaran gwamnan Jihar a karkashin Jam’iyyar APC, Alhaji...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Maris, 2019 1. Dan takaran shugaban kasa ya yi karar Buhari da Atiku...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da irin mutanen da zai sanya a shugabancin sa a wannan karo ta biyu. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 1 ga Watan Maris, 2019 1. Atiku bai kadarci shugabancin kasar Najeriya ba – Inji Oshiomhole...
Ana wata ga wata: A baya mun ruwaito a Naija News Hausa yadda wani matashi ya tsoma kansa cikin cabi don gabatar da irin murnan sa...
Mun karbi wata rahoto a Naija News Hausa yadda mutanen Jihar Bauchi suka nuna murnan su ga shugaba Muhammadu Buhari ga lashe zaben shugaban kasa na...