Connect with us

Uncategorized

2019: An dakatar da dan takaran Gwamna a Jihar Taraba

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

A yau 6 ga Watan Maris, 2019, Kotun Koli na Jalingo, babban birnin Jihar Taraba ta tsige dan takaran gwamnan Jihar a karkashin Jam’iyyar APC, Alhaji Sani Abubakar Danladi daga tseren takara ga zaben gwamnoni da za a yi a ranar Asabar ta gaba, kamar yadda hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) suka gabatar a baya.

Ko da shike a halin yanzu, Naija News Hausa ba ta gane da dalilin hakan ba, amma zamu gabatar da sauran labarai da zai biyo baya.