Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta gane da kashe wani malamin zabe a...
‘Yan Najeirya sun mayar da martani game da yadda shugaba Muhammadu Buhari ya kalli matarsa Aisha a lokacin da take jefa kuri’ar ta. Mun ruwaito da...
Tau, a karshe dai mun kai ga fara zaben shugaban kasa ta shekarar 2019. Mallaman zabe sun fara aikin su kamar yadda aka koyar da su,...
‘yan awowi kadan da soma zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai, jama’ar jihar Legas sun gano motocin da ake daukar kudi da su a banki...
Sarkin Jihar Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, yayi kira ga ‘yan siyasan Jihar Kano da cewa su guje wa halin ta’addanci a Jihar don zaman lafiyar...
Farmakin da ya faru a Jihar Kano ya dauke rayukan mutane da dama ‘Yan adawa sun hari tsohon gwamnan Jihar Kano da kuma shugaban jam’iyyar PDP...
Hukumar Jami’an ‘yan sandan Jihar Kwara sun kame Sanata Rafiu Ibrahim akan zargin kadamar da farmaki a Jihar. ‘Yan awowi kadan da fara zaben shugaban kasa...
Da ‘yan awowi kadan da fara zaben shugaban kasa da ta gidan majalisa, ‘yan hari da bindiga sun kashe wani mabiya bayan shugaba Muhammadu Buhari. Mun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 22 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari yayi gabatarwa ga jama’ar Najeriya akan layi A...
Daya daga cikin manyan masoyan shugaba Buhari ga zaben 2019, Sani Muhammad Gobirawa ya gabatar da janyewar sa daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP. ‘yan kwanaki...