Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 29 ga Watan Mayu, 2019 1. Ranar Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
A ranar Jumma’a da ta gabata, ‘yan awowi kadan da soma zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai, ‘yan ta’addan Boko Haram sun yi wa Gwamnat...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa da wadanda suka rasa rayukan su ga yakin neman zabe da Jam’iyyar APC ta yi a Jihar...
Mun sami hirar shigar shugaba Muhammadu Buhari a birnin Maiduguri kamar yadda muka bayar da safen nan cewa Gwamnar Jihar Borno ya bada hutu ga ma’aikata...
Gwamna na Jihar Borno, Kashim Shettima ya bayyana amincewa da fatan cewa Jihar Borno za ta komar da daukakar ta. Gwamnan ya bayyana hakan ne a...
Manyan shugabanan Jihar Borno da Gwamnan Jihar sunyi wata Ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari “Ya Shugaba” muna a nan ne matsayin mutanen da suka yi aiki,...