Akalla mutane shida ne suka mutu da mata biyu da mayakan Boko Haram suka sace a ƙauyen Kwaranglum da ke jihar Borno. Kwaranglum na kusan kilomita...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 26 ga Watan Disamba, 2019 1. Boko Haram: Shekau Ya Saki Sabuwar Bidiyo Ranar Kirsimeti Abubakar...
A ranar Laraba da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Sakatarorin tara a cikin Ma’aikatan Farar hula na tarayya. A wata sanarwa wacce...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata a jihar Kaduna ya kaddamar da Motar Yaki na Sojoji da aka kera a karon farko a Najeriya. Motar...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sanya hannu a kan kasafin kudin shekarar 2020 na jihar zuwa ga doka bayan da majalisar dokokin jihar ta gabatar...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta soke dokar da ta amince da biyan fansho da wasu hakkoki ga tsoffin gwamnoni da mataimakan gwamnoni da sauran masu rike...
Jami’ar Federal University Of Technology Akure (FUTA) ta kori wasu dalibanta shida sakamakon cin zarafin wata daliba. Naija News ta tunatar da cewa daliban da aka...
Gwamnatin tarayyar Najeriya a ranar Litinin ta bayyana bude sabuwar rajistar masu aikata laifin fyade ga wadanda abin ya shafa da kuma sauran jama’a don bayar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 22 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Majalisar dattijai ta amince da karuwar Kudin Haraji (VAT) daga...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yarima, yayin da yake magana kan shugabancin Najeriya a shekarar 2023, ya ce watakila zai iya fita takara a matsayin...