A yau Litini, 22 ga watan Yuli 2019, ‘yan kungiyar ci gaban musuluncin Najeriya da aka fi sani da ‘yan shi’a sun fada a hannun jami’an...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar Maryam Ahmad Gumi, diyar sanane da babban Masanin Qur’ani da karatun Islam, Sheikh Gumi, a yau Litini, 22 ga...
Mambobin kungiyar ‘Yan Shi’a da suka fita zanga-zanga a birnin Abuja a yau Talata, 9 ga watan Yuni, 2019 sun kashe ‘yan tsaro biyu da harbin...
An gabatar da wani mutumi mai suna Abdulsalam Salaudeen a gaban kotun kara ta Jihar Legas da zargin kwanci da wata karamar yarinya mai shekaru 5...
Hukumar Tafiya zuwa ga Hidimar Hajj ta Najeriya (NAHCON) tayi binbini akan kudin tafiya zuwa kasar Makka, ta kuma gabatar da rage tsadar kudaden da ake...
Hukumar kadamarwa ta makarantar Jami’ar Adamawa State Polytechnic Yola sun karyace zancen da ya mamaye layin yanar gizo, musanman wada aka sanar a gidan labaran National...
Innaa lillahi wa innaa ilayhi raajioon. Wani Limami ya kai ga karshen rayuwa a yayin da ya fadi lokacin da yake gabatarwa a wata hidima Naija...
Wani sananne da Shahararran dan hadin fim a Najeriya mai suna Ernest Obi ya rabar da wata bidiyo a layin yanar gizon nishadi da barin kowa...
Naija News Hausa na Maku Barka da Sallah! Gaisuwa ta musanman ga masoya da masu lasar labarai a shafin Naija News Hausa, muna mai taya ‘yan...
‘Yan Kungiyar HISBAH ta Jihar Kano sun yi alkawarin kama duk wani Musulmi wanda ya kauracewa yin azumin watan Ramadan. Naija News Hausa ta gane da...