Hukumar Gudanar da Zaben Kasa (INEC) ta sanya ranar Asabar, 30 ga Nuwamba, don gudanar da zaben lashe kujerar Sanata a Yammacin Kogi. Kamfanin dillancin labarai...
Hukumar da ke gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta bayarwa dan takarar gwamna a jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Kogi, Yahaya Bello da abokin...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yarima, yayin da yake magana kan shugabancin Najeriya a shekarar 2023, ya ce watakila zai iya fita takara a matsayin...
Rahoton da ya isa Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa wasu ‘yan garkuwa sun sace mutane biyar hadi da wata macce da...
Dan takarar kujerar Gwamna a zaben Jihar Kogi, karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Musa Wada ya yi kira ga ‘yan sandan Najeriya da su tabbatar...
Sanatan da aka kora kwanan nan mai wakiltar mazabar Kogi West Senatorial, Dino Melaye, a yau ya ziyarci hedikwatar Hukumar Zabe ta kasa (INEC) don neman...
Naija News Hausa ta ci karo da Hotunan mummunan lalacewar Kwalejin Ilimin ta Mata na Gwamnati da ke a Agaie a jihar Neja. Hotunan da a...
Shugaba Buhari ya taya tsohon shugaban kasa Jonathan murnar cikar sa shekaru 62 da haihuwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna wa tsohon shugaban kasa Goodluck...
Wannan Itace Taikatacen Labarin Shahararran Mawaki, Ali Jita Ali Jita shahararran mawaki ne mai zamaninsa a Kano, sananne ne kuwa a wake-wake a fagen shirin finafinan...
Kotun daukaka kara wacce ke zaune a jihar Kaduna ta sallami wasu mambobi biyu a majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Talata. ‘Yan Majalisa biyun suna...