Wau Mutane takwas ‘yan gida guda sun mutu a ranar Asabar din da ta gabata a wani fashewar gas a karamar hukumar Danmusa da ke jihar...
Kotun Tarayya da ke zaune a Kano ta yi watsi da wata kara da wani lauya a Kano, Bulama Bukarti ya shigar a gabanta na neman...
Shugabannin jam’iyyar APC ta kasa baki daya a ranar Litinin sun dage dakatarwar a kan Gwamna Rotimi Akeredolu, Sanata Ibikunle Amosun, Sanata Rochas Okorocha, Mista Osita...
Alhaji Aminu Ado Bayero, Sarkin Bichi a jihar Kano, Arewacin Najeriya, ya kori Shugabannin Gundumomi guda biyar a yankin nasa. Naija News ta samu labarin cewa...
Naija News Hausa ta fahimta da cewa Ibrahim Badamosi Babangida (IBB), tsohon Shugaban Najeriya bai mutu ba, kamar yadda ake yada wa a wasu kafafen labarai....
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar a ranar Asabar da ta gabata ya gana da tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu. Ka tuna da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 16 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Taya Ajimobi Murnan Cika Shekara 70 Shugaban...
Uwargidan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta bude baki kan dalilin da yasa ta kasa yin shiru ga yin magana game da abubuwa marasa kyau...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama wani mutum dan shekaru 40 da haihuwa da ake kira Musbahu, bisa zargin kashe dansa mai...
Babban alkalin Najeriya (CJN), Mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira da a yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul don ba da dama ga...