Tsohon sanata mai wakilcir Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ba da sanarwar sauya shugabancin kasa zuwa yankin Kudancin kasar nan a 2023. Sani ya yi...
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) da dan takaran su ga kujerar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar zasu fara gabatar a gaban Kotun Kara a yau...
Rahoto ta bayar a ranar Litini da ta gabata da cewa ‘yan Majalisar Dokoki shidda a Jihar Imo sun yi murabus da Jam’iyyar su, sun koma...
Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Mista Orji Kalu, ya gabatar da cewa zai fita tseren takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatocin Najeriya ko ta yaya. “Kowace mataki Jam’iyyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umarni ga Ministocin kasar Najeriya da ke kan shugabanci da ci gaba da hakan har sai ranar 28 ga watan Mayu,...