Hukumar gudanar da Zaben Kasa, INEC ta jihar Kogi ta nuna damuwar ta game da yiwuwar tashin hankali yayin da zaben gwamnoni na ranar 16 ga...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Kotun daukaka da sauraron karar zaben shugaban kasa da ke a birnin Tarayya, Abuja, a yau Laraba,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 10 ga Watan Satunba, 2019 1. Xenophobia: Cikakkun Labaran Rahoton Wakilan Musamman ga Shugaba Buhari a...
‘Yan ta’addar Boko Haram a daren ranar Alhamis da ta gabata, sun kai hari kan ayarin motocin gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, a yayin da yake...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 23 ga Watan Agusta, 2019 1. Shugaba Buhari Yayi sabuwar Alkawari Ga ‘Yan Najeriya Shugaban kasa...
Ciyaman Tarayyar Jam’iyyar shugabancin kasa (APC) Adams Oshiomhole, ya bayyana da cewa jam’iyyar shugabancin kasar ta gabatar da Hon. Alhassan Doguwa a matsayin jagoran Majalisa ta...
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya sanar da cewa jihar zata fara tsarafa manja a Zamfara. Naija News Hausa ta gane rahoton ne bisa bayanin da...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kuma Kare Tattalin Arzikin Najeriya (EFCC) ta kame Tsohon Gwamnan...
A ranar Talata da ta wuce, shugaba Muhammadu Buhari ya mikar da takardan da ke dauke da asusun arzikin sa kamin sa’o’i kadan da hidimar rantsar...
Jam’iyyar PDP a ranar Litinin, 20 ga Mayu, sun sake buga gaba da bada gaskiya da cewa dan takarar shugaban kasa na shekarar 2019 a Jam’iyyar...