Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari ya rantsar da matar Ministan kwadago da aiki, Dr (Misis) Evelyn Ngige da wasu mutane takwas a matsayin sabbin Sakatarorin Dindindin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 17 ga Watan Disamba, 2019 1. Rundunar Sojojin Najeriya Sun Sarwake Major Janar 20, Brigadier Janar...
Wani Malamin Jami’ar wata kwaleji da wasu mutane goma wadanda kwanan nan ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace su, sun yi kira ga gwamnatin Shugaba Muhammadu...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayar da kyautar kudi Naira Miliyan Goma Shabiyu (N12 million), Miliyan Shidda ga Zainab Aliyu, Miliyan Shidda kuma ga Ibrahim...
Tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya aika sakon tausayi da kuma barka ga layin yanar gizon nishadin Twitter, ga Leah Sharibu, ‘yar makarantar Dapchi da...
A yau Talata, 14 ga Watan Mayu, daya daga cikin yaran Makarantar Chibok da ‘yan ta’addan Boko Haram suka kame a baya, Leah Sharibu, ta kai...
Uban Leah Sharibu, daya daga cikin yaran makarantar Dapchi da ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace a baya, ya kamu da ciwon bugun jini. Naija News...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Dalilin da ya sa ban amince da Buhari game...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Jam’iyyar PDP na zargin Jam’iyyar APC da shirin makirci...