Hukumar Tsaro Civil Defence Corps (NSCDC) da ke a Jihar Borno, a ranar Laraba 5 ga watan Yuni ta sanar da kame wani mutumi mai suna...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabi hukumar tafiyar da hidimar zabe ta Najeriya (INEC) don gudanar da aikin su da kyau duk da matsaloli da aka fuskanta...
Bayan da aka sanar a yau da tabbacin shiga watan shawwal da kuma tabbacin hidmar Sallar Eid Al Fitr ta shekarar 2019, Naija New Hausa ta...
Jam’iyyar shugabancin kasar Najeriya, APC ta Jihar Zamfara sun kori Sanata Kabiru Garba Marafa da wasu mutane biyu daga Jam’iyyar, akan laifin makirci ga Jam’iyyar. Naija...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da tabbacin cewa Gwamnan Jihar Zamfara, Gwamna Bello Matawallen-Maradun ya bada kudi naira Miliyan Tamanin da Takwas (N83,000,000) don sayan...
Mai Martaba Sultan na Sokoto, Muhammad Sa’ad Abubakar III, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya yi kira ga Musuluman Najeriya duka...
Gwamnan Jihar Yobe ya kara Mata guda bisa biyu da yake da su a da Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa sabon gwamnan Jihar...
Hadaddiyar Kasar Saudi ta gabatar da Kwamitin da zasu fita hangen Wata don Sallar Eid Ministan Shari’ar kasar Saudi Arabia, Sultan bin Saeed Al Badi Al...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kuma Kare Tattalin Arzikin Najeriya (EFCC) ta kame Tsohon Gwamnan...
Hukumar Yaki da Gobarar Wuta ta Jihar Kano, ta sanar da cewa ranar Talata da ta gabata sun gane da gawar wata ‘yar karamar yarinya mai...