Hukumar Jami’an tsaron ‘yan Sandan Jihar Nasarawa sun bayyana cewa sun kama mutane 14 da ake zaton su da zaman ‘yan fashin da ke tsoratar da...
Mahara sun kai Sabuwar Hari a Jihar Zamfara Naija News Hausa ta karbi sabon rahoto da safen nan da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun...
Wasu Mahara da bindiga da ba a gane da su ba sun sace Alhaji Musa Umar, Sarkin Daura, a maraicen ranar Labara da ta gabata. Naija...
A ranar Lahadi da ta gabata, wasu ‘yan hari da makamai sun hari kauyan Guzurawa da ke a karamar hukumar Safana a Jihar Katsina, inda suka...
Hukumar Jami’an tsaron ‘yan Sandan Jihar Jigawa sun gabatar a ranar Alhamis da cewa wasu barayi sun kashe mutum guda da kuma yiwa wasu mugun raunuka...
Jihar Nasarawa ta fuskanci wata sabuwar hari daga ‘yan hari da makami, inda aka kashe kimanin mutane 16 a wajen zanan suna. Gidan yada labaran mu...