Naija News Hausa ta fahimta a yau Litinin da cewa Shugaba Muhammadu Buhari yayi wata ganawar siiri da tare da wasu shugabannin hukumomi a nan Fadar...
Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Muhammadu Buhari da ta kama tare da tsananta wa ‘yan bindigar da suka...
An yi kira ga ‘yan Najeriya da kada su yarda ‘yan ta’adda su raba kasar biyu ta hanyar addini. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya yi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 28 ga Watan Disamba, 2019 1. Boko Haram: Shugaba Buhari Ya Roki ‘Yan Najeriya An yi...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa sakin jagoran Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) Ibrahim El-Zakzaky, ya dogara ne kawai ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumm’a, 27 ga Watan Disamba, 2019 1. Ayodele Ya Sanar da Annabcin 2020 A kan Buhari, Tinubu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 26 ga Watan Disamba, 2019 1. Boko Haram: Shekau Ya Saki Sabuwar Bidiyo Ranar Kirsimeti Abubakar...
Fadar shugaban kasa ta musanta rade-radin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ne ke bayan kudurin dokar shekaru shida kacal sau daya a karagar mulki wadda Majalisar Dattawa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 23 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugabancin Kasa tayi Magana kan Zancen Buhari na Kafa Dokar...
Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa Mai martaba Sarki Sanusi Lamido Sanusi ya ba da sanarwar amince...