Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 22 ga Watan Janairu, 2019 1. Shugaba Buhari ya umarci Ngige don dakatar da Yajin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 18 ga Watan Janairu, 2019 1. Hukumar INEC ta wallafa jerin sunayen ‘yan takara ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 15 ga Watan Janairu, 2019 1. IGP Idris ya yi ritaya, an sanya AIG Adamu...
Abin mammaki, a gano wasu beraye biyu da ke fada da juna a fili da hasken rana An sami rahoton cewa cewa wannan abin dariya da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 10 ga Watan Janairu, 2019 1. Shugaba Buhari ya kaddamar da kwamiti na fasaha akan sabon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 7 ga Watan Janairu, 2019 1. Amina Zakari ta bayyana dangantakar ta da Shugaba Buhari Amina...
‘Yar takarar kujerar gwamna a jihar Kogi a karkashin jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben gwamna a ranar 16 ga Nuwamba 2019, Natasha Akpoti, ta...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC), reshen Adamawa, sun yi watsi da sakamakon zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar. Naija News ta ruwaito da cewa...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, a yau Laraba, 4 ga watan Disamba 2019, ya rantsar da Sanata Smart Adeyemi don wakiltar mazabar Kogi ta Yamma a...
Gwamnatin jihar Kogi ta zargi Sanata Dino Melaye da alhakin tashe-tashen hankula da ya afku a yayin hidimar zaben fidda gwani wadda aka yi a kwanan...