Dino: Majalisar Dattawa Ta Rantsar da Smart Adeyemi a Matsayin Sanata A Jihar Kogi | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

Dino: Majalisar Dattawa Ta Rantsar da Smart Adeyemi a Matsayin Sanata A Jihar Kogi

Published


Naija News ta tuno da cewa Adeyemi ne yayi nasara da lashe zaben fidda gwani da aka gudanar kwanan nan a gundumar da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta gudanar a Jihar Kogi.

Smart ya lashe zaben ne da kayar da babban abokin adawarsa a takarar, Sanata Dino Melaye, dan takara daga Jam’iyyar PDP.

A lokacin rantsar da Adeyemi, Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a yanzu tana da Sanatoci 63 a cikin Babban majalisa, Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) kuwa na da sanatoci 46 hadi da Young Democratic Party (PDP) da memba guda daya tak.

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].