Ga bidiyon wani Mahaukacin mutum da ya gabatar da abin da zai auku a zaben watan Fabrairu, 2019. Bidiyon ya mamaye shafin nishadarwa ko ta ina,...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wata sabuwar hari a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa a daren ranar Litinin da ta gabata. Sun fada wa...
‘Yan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar ACPN, Oby Ezekwesili ta yi murabus da Jam’iyyar bayan janyewar ta a tseren takara a makonnai da ta wuce. Mun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 24 ga Watan Janairu, 2019 1. Kotun kara ta sanya Donald Duke a matsayin dan...
Babban Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki, ya bayyana da cewa lallai ba shugaba Muhammadu Buhari ba ne ke shugabancin a Aso Rock. “Masu zuba jari...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 23 ga Watan Janairu, 2019 1. Majalisar Dokoki ta kasa ta amince da naira dubu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 22 ga Watan Janairu, 2019 1. Shugaba Buhari ya umarci Ngige don dakatar da Yajin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 18 ga Watan Janairu, 2019 1. Hukumar INEC ta wallafa jerin sunayen ‘yan takara ga...
Ganin irin yabawa da goyon baya da kuma irin amincewa da jama’a suka nuna mana wajen yawon yakin neman zabe a yankunan kasar, “Zai zama da...