Hadaddiyar Kasar Saudi ta gabatar da Kwamitin da zasu fita hangen Wata don Sallar Eid Ministan Shari’ar kasar Saudi Arabia, Sultan bin Saeed Al Badi Al...
Hadaddiyar Kungiyar ‘yan Urhobo (UPU) sun gargadi Gwamnatin Tarayyar Najeriya a jagorancin shugaba Muhammadu Buhari da manta da zancen ginawa Fulani wata gidan Radiyo. UPU wata...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kare Tattalin Arzikin kasar Najeriya, EFCC sun yi watsi da jita-jitan da ya mamaye layin yanar gizo a...
Naija News Hausa ta gano da hotunan yadda shugaba Muhammad ke washewa da murna bayan da aka gama hidimar rantsar da shi a ranar Laraba, 29...
Mahara da bindiga sun sace wani malamin makarantan Jami’a na Hassan Usman Polytechnic Katsina, Mista Bello Abdullahi Birchi. Naija News Hausa ta fahimta cewa hakan ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 31 ga Watan Mayu, 2019 1. Sanata Ademole Adeleke ya ci nasarar kara a Kotu Sanatan...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kuma Kare Tattalin Arzikin Najeriya (EFCC) ta kame Tsohon Gwamnan...
Tsohon Shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya gabatar da irin yanayin da shi da wasu mutane suka iske kansu a lokacin jirgin sama ya tashi kihewa...
Kamar yadda kowa ya sani, ba zaka iya raba mata da adon jikinsu ba, saboda yin hakan ne yafi kara masu jin dadi da kuma haska...
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya aika wa matar sa, Dola wata kyakyawar sakon so da nuna godiya. Ka tuna cewa a ranar jiya...