Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 12 ga Watan Disamba, 2019 1. Aisha Buhari ta aika da Gargadi mai karfi ga Garba...
Tsohon Sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani a ranar Laraba ya yi alfahari da cewa bai janye daga siyasa,...
Naija News Hausa ta ci karo da labarin wani mai suna Adamu Garba wanda labarin rayuwarsa ya zama abin farantar da zuciya da kuma abin koyi,...
A wani rahoto da jaridar Punch Metro ta bayar a yau, wadda wakilin mu ta Naija News Hausa ya gano, ta ce wata mace ta mutu...
Rundunar Sojan Sama ta Najeriya, a karkashin rukunin yaki ta soja da aka fi sani da Operation LAFIYA DOLE, ta kaddamar da sabon rukunin mai taken...
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta aika da sakon kalubalanta da zargi ga Mamman Daura, dan uwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da cewa yana bada...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 11 ga Watan Disamba, 2019 1. Kasar UK Ta Aika da Sako Mai Karfi Ga Shugaba...
Wasu ‘yan bindiga da ake zaton su da matsayin ‘yan garkuwa sun sace Daraktan ma’aikatar shari’ar jihar Adamawa, Barista Samuel Yaumande, da wani Firinsifal na Makarantar...
Manyan Sarakunan Gargajiya na Arewa sun gudanar da wata Babban Taronsu na 6 a jiya a Kaduna don tattaunawa kan abin da suka bayyana a matsayin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Mista Edward Adamu a matsayin Shugaban Kamfanin Kula da Bada da Talla na Najeriya, watau ‘Asset Management Corporation of Nigeria’....