Connect with us

Labaran Nishadi

Takaitaccen Bayani game da Fati Washa

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Takaitaccen Bayani game da Fati Washa

Fatima Abdullahi Washa sananiyar akta ce a Kannywood. Sunar ta a filin wasa itace Fati Washa.  an haife ta ne a Watan Biyu 21, 1993, a Jihar Bauchi. a santa da sunaye kuma kamar haka; Tara Washa ko kuma Washa. A shekara ta 2018, Fati Washa na da shekaru 25. Kuma bata da Aure. Kyakyawa ce kuma da hasken jiki, Fati Washa tana daya cikin masu tsarin fim wanda ake fahariyya da su a Kannywood.

Akwai sani da cewa ita Kyakyawar yarinya ce kuma daya daga cikin yan wasan fim dake da tsadar kamu a Kannywood. Da yawa a cikin masoyan ta kan so ta a nishadi da kuma neman ta a facebook da sauran fillin nishadi don darajata ta ga aikin ta.

SHIRI DA HADI
Ta tsarafa kanta a fillin wasa ta Hausa wanda ke da wuya ga wadansu matasa kamar ta. Fati Washa ta sami daman fita ga wadannan Shirin fim da dama kamar haka:

  • The Next
  • Blind House
  • Make Da Bake
  • ‘Ya daga Allah
  • ‘Yar Tasha
  • Ana Wata ga Wata
  • Baya da Kura
  • Fari Da Baki
  • Farida
  • Gaba da Gabanta
  • Hadarin Gabas
  • Hindu – An African Extra Vagrant
  • Hisabi
  • Jaraba
  • Karfen Nasara
  • Makahon Gida
  • Niqab
  • Dangin Miji

Saurayin da ake tugumar Fati Washa da ita

Idan muna magana akan rayuwar Fati Washa, akwai wasu fade-fade da dama da cewa Fati Washa na da Saurayi mai suna Nuhu Abdullahi, shi ma daya ne daga cikin yan wasan fim a Kannywood.

Nuhu a zaman sa dan shekara Ashirin da Shida 26 a shiri, Ya hada shiri masu karfi kamar; Baya da Kura. In 2015, Ya  ci awad na (City People Best Supporting Actor). Nuhu Abdullahi na shirin fim mai suna “Ana wata ga wata”.

A bincike da aka yi wa Nuhu  a Premium Time, Nuhu yace Fati Washa ta kasance daya daga cikin yan akta da yake fa’ariya da ita a. Ya kara da cewa ba zai ji raguwa ba idan yace yana sonta ba. Nuhu ya fada da cewa Fati mace ce da ta nuna masa kulawa sosai. A karshe Nuhu yace murnan shi ne a ce zata aure shi, amma da cewa yana shekara na biyu a makaranta yanzun na.

 

So da dama an gan Fati Washa tare da Mai Shira Fim watan Froduza mai suna Usman Sambo Ussy. Masoyan su kuma sun sa rai da ganin su biyu sun auri juna.

An haifi Usman Sambo Ussy a Kaduna ne a shekara ta 1986. aikin farkon sa itace aikin dinki, watau tella. amma ya canja aikin sa da komawa ga shirin fim da Kannywood shekaru tara da suka wuce. Ya hada fim kama da haka; Bansan Hawaba, Sanasarin So, Doctor Sani, Hasken Wata.

Fati Washa ta zama daya daga cikin jigon yan wasan fim a Kannywood. ta sami cigaba sosai a shirin hadin fim kuma ta zama daya daga cikin manyan masu shiri fim a Kannywood. don haka ba abin mammaki bane idan yawan cin mutane sun kamu da son ta.