Kalli Hotunan Shugaba Muhammadu Buhari a Makkah da Matarsa Aisha | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

Kalli Hotunan Shugaba Muhammadu Buhari a Makkah da Matarsa Aisha

Published

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata ya bude bakin sa daga Azumin Ramadani a birnin Makkah, tare da shugaban Jam’iyyar APC na Tarayya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu hade da wasu Manyan shugabannai daga kasar Najeriya.


Zaman shan ruwar ya halarci Manyan shugabanan Najeriya kamar su; Sultan na Sokoto, Mai Martaba Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III; Sarkin Kazaure, Dakta Najib Hussaini Adamu; Alhaji Isma’ila Isa Funtua; Alhaji Mamman Daura; Adewale Tinubu da dai sauran su.

Kalli Hotuna a kasa;

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].