Connect with us

Uncategorized

Kannywood: Karanta Burin Shahararra Rahma Sadau A Fagen Fim

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Naija News Hausa ta ruwaito a baya da tarihin kwararra, kyakyawa da kuma daya daga cikin jarumai mata a fagen hadin fina-finan Hausa, Rahama Sadau.

Jarumar, wacce aka haifa da kuma girma da iyayenta a Jihar Kaduna tun daga haifuwa ta wallafa da burin da ta ke dashi kan shiri da hadin fim a kannywoood.

A cikin wata sako da aka wallafa a shafin nishadarwa ta Twitter, jarumar ta ce “Bani da burin da ya wuce na ga na shirya fim wanda zai taba rayuwar al’umma.” inji Rahma.