Connect with us

Labaran Najeriya

2019: Kali Marabtan da aka yi wa Atiku a Daura, garin shugaba Muhammadu Buhari

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Yau Alhamis 7, ga Watan Fabrairu, 2019, dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci Jihar Katsina don gudanar da hidimar yakin neman zabe.

Muna da sani a Naija News Hausa da cewa shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari mutumin Daura ne, a Jihar Katsina.

Yau, Atiku ya kai ziyara a Daura, jama’ar Jihar sun fito makil don marabtan sa da nuna masa goyon bayan su.

Kalli yada jama’a suka marawa Atiku baya;

Muna da sani a Naija News da cewa Shugaba Muhammadu Buhari na birnin Jalingo a halin yanzu, wajen gudanar da hidimar ralin neman sake zabe.

Rahoton ziyarar zata biyo baya nan kadan….