#EidFitr: Dalilin da yasa Gwamna Aminu Masari ya ziyarci Sarkin Daura

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, a ranar Lahadi, 2 da watan Yuni da ta gabata ya kai ziyara ga sarkin Daura, Alhaji Farouk Umar, a nan fadar sa. Bisa ganewar Naija News Hausa, Gwamna Masari ya ziyarci fadar sarkin ne tare da goyon bayan mataimakin sa, Alhaji Munnir Yakubu. Gwamnan ya ziyarci fadar […]

An sace Surukin Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari

‘Yan hari da makami sun sace Hajiya Hauwa Yusuf, surukin gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari, da safiyar ranar Jumma’a missalin karfe 3 na safiya a nan gidan ta da ke Dandume, Jihar Katsina. Wasu ‘yan hari da makami da ba a gane da su ba sun hari gidan Hajiya Hauwa da ke da shekaru 80 […]

Shugaba Buhari Ya Bar Daura Zuwa Jihar Kaduna A Yau

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata ya bar garin sa Daura, cikin jihar Katsina bayan kammala ziyarar kadamarwa ta aiki ta kwanaki biyar. Naija News ta rahoto cewa Buhari ya bar Daura ne da safiyar ranar Talata kuma ya sauka a Filin jirgin saman Umaru Musa Yar’Adua akan helikofta. Shugaban ya samu karban marabta […]

Shugaba Buhari Ya Kadamar Da Bude Sabon Makarantar Jami’ar Sufuri A Jihar Katsina

Mai magana da yawun shugaban kasar Najeriya ya bayyana da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya halarci bikin bude makarantar jami’ar sufuri a Daura. Ka tuna cewa Daura a jihar Katsina ita ce garin shugaba Buhari. Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce shugaban ya isa Daura ne da […]

NYSC: Yadda Hadarin Mota ya tafi da rayukar wasu ‘Yan Bautan kasa a Katsina

Wasu Matasa Uku da ke hidimar Bautan Kasa (NYSC), a cikin jihar Katsina sun mutu a yayin da wasu goma sha daya suka sami raunuka daban-daban a wani hadarin babur da ya faru a safiyar ranar Lahadi da ta gabata. Naija News Hausa bisa rahotannai da ta gane da shi, an sanar da cewa ‘yan […]

APC/PDP: Kalli Tsarin Gwamnoni 29 da ake Rantsarwa a Yau a Jihohin Kasar Najeriya

Naija News ta fahimta da cewa Gwamnonin Goma shabiyu (12) ne za a rantsar a karo ta daya a kujerar shugabanci, Sauran Gwamnonin Goma Shabakwai (17) za a rantsar da su a karo ta biyu, a yayin da sakamakon zaben 2019 ya bayyana su da nasara a tseren zaben. Haka kazalika Naija News Hausa ta […]

Kalli dalilin da ya sa ba za a yi Hidimar Sallar Durbar ta shekarar 2019 a Jihar Katsina

Kwamitin Sarauta na Jihar Katsina sun gabatar da cewa ba za a yi hidimar Durbar ba a wannan shekarar a Jihar Kastine. Ka tuna cewa mun ruwaito a Naija News Hausa a baya cewa Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari, a makon da ta gabata ya gabatar da dakatar da duk wata hidima a Jihar musanman […]

Jihar Katsina ta gabatar da yin Ta’aziyya a ranar 29 ga Mayu don Mutanen da Mahara suka Kashe a Jihar

Gwamnatin Jihar Katsina a jagorancin Aminu Masari ta dakatar da duk wata hidima ta ranar 29 ga watan Mayu a Jihar, iya kawai hidimar rantsar da gwamna da mataimakin sa da za a yi a Jihar. Naija News Hausa ta fahimta cewa gwamnatin Jihar ta gabatar da hakan ne don yin ta’aziyya ga al’ummar Jihar […]

Sabuwar Harin ‘Yan Hari da Makami ya tafi da akalla rayuka 34 a Jihar Katsina

Mahara da Bindiga sun kashe mutane 34 a kauyuka a ranar 21 ga Mayu, a kananan hukumomi uku na Batsari, Dan Musa da Faskari a jihar Katsina. Bisa bayanin da mazauna yankin suka bayar ga manema labarai, akalla mutane 18 ne aka kashe a yankin Batsari, an kashe mutane biyar a Dan Musa, aka kuma […]