A yau Naija News Hausa ta na gabatar maku da takaitaccen Sarauniyar Kannywood, da aka fi sani da Jamila Nagudu, a yadda sunan nata yake. Ka...
Shahararran mawakin Hausa da aka fi sani da suna Ali Jita, ya lashe kyautan kwarewa da zakin murya wajen wake-wake a shekarar 2019. Mawakin da bincike...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da tarihin kwararra, kyakyawa da kuma daya daga cikin jarumai mata a fagen hadin fina-finan Hausa, Rahama Sadau. Jarumar,...
A wannan karamar hirar, Naija News Hausa na gabatar maku da daya daga cikin ‘yan mata da suka yi saurin tashe wajen shirin fina-finai na Hausa...
Nafisat Abdulrahman Abdullahi, wadda akafi sani da Nafisat Abdullahi, kyakyawa ce da kuma shahararrar ‘yar shirin fim a Kannywood, watau kamfanin hadin fim na Hausa a...
Kwararre a shafin shirin fim da kuma tsohon darekta, Sani Mu’azu, a cikin wata sako da ya aika a shafin yanar gizon nishadarwa tasa na Twitter,...
Naija News ta ruwaito a baya da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotun Koli ta Jihar Kano, a kan...
Babban Jarumi da Kwararre a shafin hadin fim na Hausa da aka fi sani da Kannywood, Ali Nuhu ya bayyana da cewa mata guda daya kacal...
Jaruma a shirin fim na Hausa, Aisha Humairah ta bayyana gaskiya a fili a cikin wata bidiyo da ta rabar a faifan sada zumunta, inda ta...
Shaharariyar jarumar a shirin fina-finan Hausa a Kannywood, Fatima Abdullahi, da aka fi sani da suna Fati Washa ta lashe wata sabuwar kyautar gwarzuwar jaruman Hausa...