Wani babban Mai Kudi, shugaban Gidan Yada Labaran ‘Ovation Internation’ da kuma dan sana’a, Mista Dele Momodu ya bayyana da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya rigaya...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Ekiti a ranar Talata, 5 ga Watan Janairu da ta gabata don yawon hidimar neman sake zabe. Muna da tabbaci...
Kannywood ta fito da wata sabuwar shiri mai liki ‘Mati A Zazzau’ Sabuwar Fim ce na shekarar 2019, ka kalla a nan kasa a shafin Youtube....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya nemi haƙuri da fahimtar jama’a akan...
Wata mumunar abu da ya auku a Jihar Bauchi a yayin da wata matar gida da tare da ciki ta tsage cikin na ta da reza...
Babban shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki ya bayyana bakincikin sa game da abin da ya faru da ‘yar uwar Sanata Kabiru Marafa. Mun Sanarar a...
Sabuwa: ‘Yan hari da bindiga sun aiwatar da wata sabuwar hari a Jiahr Zamfara. Wasu mahara kimanin mutum dari sun fada wa kauyan Ruwan Bore da...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wata sabuwar hari a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa a daren ranar Litinin da ta gabata. Sun fada wa...
Farfesa Yemi Osibanjo, mataimakin shugaba Muhammadu Buhari ya shawarci ‘yan Najeriya da su zabi Buhari don samar da ayuka da yawa ga masu neman aiki. “Shugaba...
A daren jiya, Litinin 5 ga Watan Fabrairun, Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya wata zaman cin Liyafa ga mambobin Jam’iyyar APC a birnin Abuja. Ko da...