Shugaba Buhari ya ce sam shi ba za ya gudanar da neman zaben sa ba kamar yadda mutanen baya suka saba Shugaban kasar, Muhammadu Buhari a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 10 ga Watan Janairu, 2019 1. Shugaba Buhari ya kaddamar da kwamiti na fasaha akan sabon...
A ranar Asabar da ta gabata, a misalin karfe 11:47 na yamma, rahoto ta bayar da cewa wasu ‘yan hari sun kai farmaki ga kauyen Gudun...
Manyan shugabanan Jihar Borno da Gwamnan Jihar sunyi wata Ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari “Ya Shugaba” muna a nan ne matsayin mutanen da suka yi aiki,...
Shirin naman Kilishi da yadda ake shirya shi Hausawa na da ire-iren abinci da su ke ci dabam-dabam, haka kuwa akwai ire-iren nama da ake ci...
Uzoma, dan Najeriya da ke da shekaru 27 da haifuwa ya fada hannun ‘Yan Sandan kasar India Jami’an tsaron India sun kame wani dan Najeriya da...
Jami’an ‘Yan Sandan Najeriya a ranar 4 ga Watan Janairu, 2019 sun kashe wani da ake zargin sa a zaman shugaban ‘yan fashi a Jihar Katsina...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 7 ga Watan Janairu, 2019 1. Amina Zakari ta bayyana dangantakar ta da Shugaba Buhari Amina...
Matar Shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari ta bukaci Mata da Matasa su sake zaben Shugaba Muhammadu Buhari a zabe na gaba. “Ina da murna da kuma...
Sanata Dino Melaye ya sunbuke a hannun Jami’an tsaro Sanatan, da ake ta faman gwagwarmaya da shi tun ‘yan kwanaki da dama ya sunbuke a hannun...