A wani rahoto da jaridar Punch Metro ta bayar a yau, wadda wakilin mu ta Naija News Hausa ya gano, ta ce wata mace ta mutu...
Abin Mamaki da Tausayi a yayin da Karamar Yarinya ke Kwanci da Maza 15 a Kowace Rana Naija News Hausa ta ci karo da labarain wata...
Naija News ta karbi rahoton sabuwar harin mahara da bindiga a hanyar Abuja, ranar Litini da ta gabata. Rahoton ya bayar da cewa kimanin mutane 9...
An gabatar da bidiyon yadda Sanata Elisha Abbo, Sanatan da ke wakilci a Arewacin Jihar Adamawa a karkashin Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) ya zalunci wata Macce da...
Da safiyar yau Talata, 7 ga Watan Mayu 2019, wasu Masu zanga-zanga sun katange mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo a babban hanyar Umaru Musa...
Hukumar Jami”an tsaron ”Yan Sandan Jihar Kaduna sun bada tabbacin sace Ciyaman na Kungiyar UBEC da wasu Mahara da makamai suka sace a hanyar da ta...
Naija News Hausa na sanar da wata gobarar wuta da ta auku a birnin Abuja, ranar Lahadi da ta gabata. Bisa bincike da yadda aka bayar...
Hukumar Jami’an tsaron kasa, ‘Yan Sanda sun ceci ran wani da ake zargi da sace wata mota Jami’an ‘Yan sandan Najeriya ta rukunin Birnin Tarayya, Abuja,...
Duk da tsananin tsaro da barazanar jami’an tsaron kasa akan zaben shekarar 2019. An kame wasu da akwatunan zabe goma shabiyu da aka rigaya aka dangwala...
‘Yan hari da bindiga a Jihar Rivers sun hari wata motar Toyota Sienna SUV da ke kan tafiya daga hanyar Abuja zuwa Port-Harcourt, inda suka tare...