A yau Litini, 17 ga watan Yuni, Naija News Hausa ta karbi rahoton barayi biyu da suka tari ‘yan kabu-kabu biyu, suka kwace babur dinsu, suka...
Mazauna Jihar Kaduna sun kai hari a babban hanyar Kaduna-Zaria da Kaduna-Lagos, sun katange manyan hanyoyin da kone-konen tayoyi da wuta don nuna rashin amincewar kisan...
Naija News Hausa ta karbi wata rahoto bisa gabatarwan manema labaran Punch da cewa Hukumar ‘yan Sandan Jihar Neja sun kame wasu ‘yan uwa ukku da...
Hukumar Jami’an tsaron ‘yan Sandan Jihar Jigawa sun gabatar a ranar Alhamis da cewa wasu barayi sun kashe mutum guda da kuma yiwa wasu mugun raunuka...
Harin da Barayi suka kai a wata Bankin Ajiyar kudi ta Jihar Ondo ya bar mutane da yawa da raunukar harbin bindiga da kuma dauke rayukan...
Jami’an tsaron ‘Yan sandan Najeriya sun gabatar da kame wasu mutane uku da ake zargi da sace-sacen yara a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja. “Mun kame...