Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na Filato Damishi Sango, ya yi murabus daga mukamin nasa. Kamfanin dillancin labarai na Naija News ta ba da rahoton...
Naija News Hausa ta sami sani da tabbacin cewa shugaba Muhammadu Buhari ya aika da jerin sunayan Ministoci da zasu yi wakilci da shi a shugabancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 12 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Kada ku kunyartar da ni, Gwamna Amosun ya roki...
Hukumar DSS, a ranar Asabar da ta gabata, sun kame kakakin yada yawun Jam’iyyar PDP ga lamarin zaben Jiha, Ben Bako. Hukumar sun kame Bako ne...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 29 ga Watan Janairu, 2019 1. Kayode Fayemi ya lashe zaben kotun koli a Jihar...
Jami’an ‘yan sanda sun cin ma bindigogin da ba bisa doka ba a gidan Sanata Dino Melaye ‘Yan sandan sun kai karar Sanata Dino Melaye a...
Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda...