Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Katsina ta kama wani mugun shugaban ‘yan fashi da garkuwa, mai shekaru 20 ga haifuwa da suna, Aliyu Sani na Sabuwar-Unguwa...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da wata sabuwar hari da ‘yan fashi da makami suka kai a kauyuka hudu hudu a tsakanin karamar hukumar Kankara...
Surukin Shugaba Muhammadu Buhari da ‘yan hari da makami suka sace a baya ya sami yanci a yau Naija News Hausa ta karbi rahoto bisa bayanin...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu mahara da makami da ba a gane da su ba sun sace, a ranar Talata 11 ga...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa an sace wasu mutane uku a sabuwar harin mahara da makami a shiyar kauyan Dan-Ali da ke a karamar...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa kimanin mutane 15 sun rasa rayukan su a wata sabuwar hari da ‘yan hari da makami suka kai...
A ranar Lahadi da ta gabata, wasu ‘yan hari da makamai sun hari kauyan Guzurawa da ke a karamar hukumar Safana a Jihar Katsina, inda suka...
A ranar Litini da ta gabata, Hukumar tsaron ‘Yan Sandan Jihar Katsina sun gabatar da barazanar cewa sun kashe ‘yan ta’adda fiye da 9 a kauyan...
Hukumar ‘yan Sandan Najeriya da ke a Karamar Hukumar Kankara ta Jihar Katsina sun gabatar da wata hari da mahara da makami suka kai a kauyan...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da su ba sun sace Hajiya Hauwa...