Kimanin mutane Goma-Shatara suka rasa rayukan su a wata hadarin Motar Bus da ya faru a wata shiya ta karamar hukumar Gwaram, a Jihar Jigawa. A...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu ‘yan Makarantan Kwalejin ‘Sokoto State College of Education’ hade da wasu mutane biyar sun rasa rayukan su...
‘Yan Zanga-Zanga sun yi wa wani Sojan Najeriya mugun duuka a yayin da yake kokarin ‘kare su daga kashe wani direban babban mota da bugu. Naija...
Wata Motar Tirela da ke dauke da ‘Ya’yan itãcen marmari da kayan lambu ya Kihe da raunana mutane hade da Macce mai ciki a garin Minna,...
A yau Talata, 2 ga watan Afrilu, A killa mutane biyu sun kone da wuta kurmus a wata hadarin Motar Tanki da ke dauke da Man...
A ranar 31 ga Watan Maris 2019, watau Lahadi da ta gabata, anyi wata hadarin mota da ya dauke kimanin rayuka 13. Hadarin ya faru ne...
Anyi wata muguwar hadari a Jihar Kano inda motoci biyu suka hade da juna harma mutum guda ya mutu, ya bar wasu kuwa da raunuka. Hukumar...