Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren zaben 2019, shugaba Muhammadu Buhari, a yau Litinin 18 ga Watan Fabrairun, 2019, yayi zaman tattaunawa da...
Gwagwarmaya akan zaben 2019 Bayan daga ranar zaben shugaban kasa da hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta yi da tsakar daren jumma’a misalin karfe 2:00...
Bayan shirye-shirye da gwagwarmaya akan zaben shekara ta 2019 da aka sanar da farawa a yau 16 ga Watan Fabrairu, Hukumar INEC da sassafen nan ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 14 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Dalilin rushewar Jirgin Farfesa Yemi Osinbajo a Jihar Kogi...
Akwai jita-jita da ya zagaya ga yanar gizo da cewa hukumar INEC sun canza yadda za a dangwala yatsa ga takardan zaben 2019. Hukumar ta mayar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar EFCC tayi karar Babachir Lawal, a kotu Tarayya...
Ga bidiyon wani Mahaukacin mutum da ya gabatar da abin da zai auku a zaben watan Fabrairu, 2019. Bidiyon ya mamaye shafin nishadarwa ko ta ina,...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta sanar a yau da kara ‘yan kwanaki kadan don wadanda basu samu karban katunan su ba su yi hakan....
‘Yan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar ACPN, Oby Ezekwesili ta yi murabus da Jam’iyyar bayan janyewar ta a tseren takara a makonnai da ta wuce. Mun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...