Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zargi Kwamishanan Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Kano, CP Muhammed Wakili da rashin sanin daman sa da kuma nuna...
Mahara da bindiga sun sace Sheikh Ahmad Sulaiman, babban Malami da kuma masoyin shugaba Muhammadu Buhari. ‘Yan harin sun sace Sheikh Ahmad ne a yayin da...
Muna da sani a Naija News Hausa da cewa hukumar INEC da ke jagorancin zaben Jihar Kano ta bayar da cewa basu kai ga aminta da...
Mun samu sabuwar rahoto a Naija News Hausa da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun sace wani mutumin da ba a bayyana sunansa ba. Rahoto...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya ta Jihar Kano, sun gabatar da dalilin da ya sa ba su harbe mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna da...
Farmaki ya tashi a runfar zabe mai lamba 001 da ke a Wad na Chiranci, karamar hukumar Gwale da ke a Jihar Kano a yayin da...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Kano sun ci karo da wata motar sienna da aka cika da takardun zabe da aka riga aka dangwala. Naija News...
Gardaman wasan kwallon kafa ya yi sanadiyar mutuwar wani a Jihar Kano Wasan kwallon kafa da aka yi ranar Asabar da ta gabata tsakanin Real Madrid...
Abin takaici, wata gida a Jihar Kano ya kame da wuta har ya tafi da rayukan mutane shidda a cikin gidan. A jiya Lahadi, 4 ga...
Hukumar NAFDAC ta Jihar Kano sun kame wani mai suna Goodluck Nwadike a Jihar Kano. Farfesa Moji Adeyeye, Darakta Janar na hukumar ta bayyana da manema...