Hukumar Kashe Kamun Wuta (Fire Service) ta Jihar Kano sun ribato ran wani daga konewar wuta Wani mutum mai suna Malam Nazifi Abdullahi, a daren ranar...
Jam’iyyar PDP ta Jihar Kano sun bayyana rashin amincewarsu da sakamakon zaben shugaban kasa ta bana A yayin da hukumar INEC suka sanar da sakamakon kuri’ar...
Sarkin Jihar Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, yayi kira ga ‘yan siyasan Jihar Kano da cewa su guje wa halin ta’addanci a Jihar don zaman lafiyar...
Farmakin da ya faru a Jihar Kano ya dauke rayukan mutane da dama ‘Yan adawa sun hari tsohon gwamnan Jihar Kano da kuma shugaban jam’iyyar PDP...
Dan takaran Gwamnan Jihar Kano, Mohammed Abacha, daga Jam’iyyar APDA (Advance Peoples Democratic Alliance) ya gabatar da goyon bayan shi ga shugaba Muhammadu Buhari ga zaben...
Kungiyar Islam da aka fi sani da suna, HISBAH ta gabatar da Zawarawan Mata, Gwamraye da ‘Yan Mata 8,000 da zasu yi daura wa aure a...
Mun samu rahoto a Naija News a yau Litinin da cewa wasu ‘yan ta’adda sun kone Ofishin dan takaran Gwamnar Jihar Kano na Jam’iyyar PDP, Abba...
Ma’aikatan Hukumar Kashe Kamuwar Wuta ta Jihar Kano sun gabatar da cewa wuta ya kame Gidan kwanan ‘yan makarantan Jami’ar Fasaha wadda aka fi sani da...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da kwaso ‘yan ta’addan kasar Nijar zuwa wajen hidimar neman zaben...
Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa a ranar jiya da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sauka daga jirgin sama a Jihar Kano don kadamar...