Daya daga cikin Jirgin sama da Rundunar Sojojin Sama ke yawo da ita a Jihar Katsina ya rushe a yayin da suke kokarin sauka. An bayyana...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu mahara da makami da ba a gane da su ba sun sace, a ranar Talata 11 ga...
Jami’an tsaro sun kame wani a Jihar Katsina mai suna Hassan Garba da ke da shekaru 38 ga haifuwa An bayyana cewa Jami’an tsaron ‘yan sandan...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa an sace wasu mutane uku a sabuwar harin mahara da makami a shiyar kauyan Dan-Ali da ke a karamar...
Kwamitin Sarauta na Jihar Katsina sun gabatar da cewa ba za a yi hidimar Durbar ba a wannan shekarar a Jihar Kastine. Ka tuna cewa mun...
Gwamnatin Jihar Katsina a jagorancin Aminu Masari ta dakatar da duk wata hidima ta ranar 29 ga watan Mayu a Jihar, iya kawai hidimar rantsar da...
Kashe-Kashe a Najeriya: Mahara da Bindiga sun mamaye Jihar Katsina na hare-hare Cikin kuka da hawaye, anyi zana’izar mutane goma sha takwas da ‘yan hari da...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wani Matashin Fulani mai suna, Yari Inusa, da ya mutu a filin Sharo Gidan yada Labaran nan tamu ta samu...
Rukunin Rundunar Sojojin Najeriya ta “Operation Harbin Kunama III” sun sanar da cin nasara da kame wani mai samar da Makamai ga ‘yan hari da makami...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa kimanin mutane 15 sun rasa rayukan su a wata sabuwar hari da ‘yan hari da makami suka kai...