Uban Leah Sharibu, daya daga cikin yaran makarantar Dapchi da ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace a baya, ya kamu da ciwon bugun jini. Naija News...
Gwamnan Jihar Legas, Gwamna Akinwunmi Ambode, a yau Alhamis, yayi bayani game da gidan saman da ya rushe a birnin Legas. Mun sanara a Naija News...
A yau Laraba, 13 ga watan Maris, 2019, Wata Gidan Sama a Jihar Legas ta rushe saman ‘yan makaranta har an rasa rayuka da yawa. Gidan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Maris, 2019 1. Mutane 157 sun rasa rayukan su ga hadarin Jirgin sama...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu ta bada dama ga Atiku don binciken lamarin zabe...
Shugaban kungiyar OPC ta Jihar Legas, Demola, da aka yiwa jifar duwatsu sakamakon kwace akwatin zabe ya saura da rai. Muna da sani a Naija News...
‘yan awowi kadan da soma zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai, jama’ar jihar Legas sun gano motocin da ake daukar kudi da su a banki...
Kotun koli ta Igbosere, a Jihar Legas ta bada umarnin kame shahararen dan wasan kwallon kafa ta Najeriya, Jay Jay Okocha. Kotun ta bukaci kame Austin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar EFCC tayi karar Babachir Lawal, a kotu Tarayya...
Sananan tsohon dan wasan kwallon kafan Najeriya, Kano Nwankwo ya bayana bacin ran shi game da irin barna da sace kayakin sa da wasu ‘yan fashi...