Jam’iyyar shugabancin kasa, APC ta Jihar Rivers tayi babban rashi a yayin da wasu mahara da bindiga da ba a san dasu ba suka kashe wani...
Naija News Hausa ta gano da rahoton wani matashi a yankin Eliozu, ta Port Harcourt, a Jihar Rivers da ya kone kurmus kan Falwayan Wutan Lantarki....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 12 ga Watan Afrilu, 2019 1. Ku ci Mutuncin ‘Yan Ta’adda da Barayi-Buhari ya gayawa Hukumomin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 3 ga Watan Afrilu, 2019 1. Majalisar Dattijai sun gabatar da yadda za su tafiyar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Maris, 2019 1. An Mika wa shugaba Buhari Rahoton Albashin Ma’aikata An bayar...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Rivers sun kame wani mai shekaru 40 da haifuwa da ya kashe yaron shi sakamakon mugun duka. Rahoto ta bayar da cewa...
‘Yan hari da bindiga a Jihar Rivers sun hari wata motar Toyota Sienna SUV da ke kan tafiya daga hanyar Abuja zuwa Port-Harcourt, inda suka tare...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 21 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Atiku dage da sayar da kamfanin NNPC Dan takaran...
Mun samu rahoto a Naija News Hausa da cewa kimamin mutane hudu ne suka rasa rayukar su a hidimar ralin neman zabe da Jam’iyyar APC suka...