Rundunar Tsaro ta Jihar Kano sun kame wasu mutane Biyar da Laifin Kira da amfani da Kudaden Najeriya da ta kasan Waje mara sa kyau. Naija...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 20 ga Watan Agusta, 2019 1. Oyo-Ita ya kaurace da kasance hidimar Ilimantar da sabbin Sanatoci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 16 ga Watan Agusta, 2019 1. El-Zakzaky da Matarsa sun kamo hanyar dawowa Najeriya Ibraheem El-Zakzaky,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 14 ga Watan Agusta, 2019 1. El-Zakzaky Ya Isa kasar Indiya Don Binciken Lafiyar Jikin sa...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya a jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da bada hutun Sallar Eid-il-Kabir. Hutun bisa sanarwan da aka bayar a layin yanar gizo ta...
Kungiyar Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN), waddae aka fi sani da lakabi da Shi’a, za ta gabatar a ranar da Alhamis (a yau) da kara don...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 25 ga Watan Yuli, 2019 1. Nwajiuba ya janye daga Jam’iyyar Accord zuwa ga APC sa’o’i...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana da cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a sace wata yarinya mai shekaru takwas, Aisha Umar....
A yau Litini, 22 ga watan Yuli 2019, ‘yan kungiyar ci gaban musuluncin Najeriya da aka fi sani da ‘yan shi’a sun fada a hannun jami’an...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar Maryam Ahmad Gumi, diyar sanane da babban Masanin Qur’ani da karatun Islam, Sheikh Gumi, a yau Litini, 22 ga...