‘Yar takarar kujerar gwamna a zaben 2019 na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a jihar Kogi, Natasha Akpoti ta kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya...
Wasu ‘yan hari da bindiga da ba a san ko su waye ba a ranar Litinin sun sace wani firist na cocin Katolika, Reverend Uba Malachy...
Haris Harrison, mai fafutukar kare hakkin Dan-Adam, ya samu nasarar ceton wata ‘yar yarinya mai shekaru 11 wanda maigidanta ya kulle a cikin kurkuku. Bisa rahotannai,...
Kwarai da gaske, wannan alamar karshen zamani ne! Naija News Hausa ta ci karo a yau da wata faifan bidiyo da aka rabar wadda a haka...
An zargi Shugaba Muhammadu Buhari da gaza bin umarnin kotu a lokuta da dama tun bayan da ya zama shugaban Najeriya a shekarar 2015. Kolawole Olaniyan,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi shugabancin jam’iyyar All Progressive Congress (APC) kan tabbatar da cewa Jam’iyyar ba ta rusheba bayan ya karshe wa’adinsa a shekarar...
Jam’iyyar Peoples Democratic Party ta aikar da sakon tayin murna ga dan takarar shugaban kasa na 2019, Atiku Abubakar, yayin da yake murnar cikar sa shekaru...
Mataimakin Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party, Peter Obi, a ranar Litinin, ya taya tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya da kuma dan takaran...
Kwararre a shafin shirin fim da kuma tsohon darekta, Sani Mu’azu, a cikin wata sako da ya aika a shafin yanar gizon nishadarwa tasa na Twitter,...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke babban birnin tarayya, Abuja ta nemi Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC) da ta dakatar da tuhumar...