Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa ya bayyana mutuwar akalla mutane 12 sakamakon hatsarin mota da ya faru a Kasarawa a karamar hukumar Wamakko...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 25 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Manya Ga APC Na Yunkurin Neman Shugaba Buhari Da Sake...
Wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta reshen jihar Ebonyi, Charles Enya, ya shigar da kara wanda ke neman a yi wa kundin tsarin...
Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama a karkashin Gwamnatin Goodluck Jonathan, Femi Fani-Kayode, ya bayyana majalisar dattawan Najeriya a jagorancin Ahmed Lawan a matsayin taron tawul. Tsohon...
Kotun daukaka kara a ranar Juma’a, 22 ga Nuwamba, ta tabbatar da amince da zaben gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato. Naija News ta gane da...
Wasu masu zanga-zanga a ranar Juma’a (yau) sun bukaci a cire Adams Oshiomhole a matsayin sa na Shugaban Jam’iyyar APC na kasa. A wasu hotuna da...
Naija News Hausa a safiyar ranar Jumma’a, yau ta karbi rahoton wani malamin cocin da aka bayyana a matsayin Fasto Aimola John, yadda ya fantsama ya...
Shugaban hidimar neman zaben Jam’iyyar APC na ƙasa, Comrade Adams Oshiomhole, Da yake jawabi bayan taron wanda ya ƙare da misalin ƙarfe 11:30 na yammacin ranar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 22 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Majalisar dattijai ta amince da karuwar Kudin Haraji (VAT) daga...
Bayan kusan mako daya da gudanar da zaben gwamnoni a Jihar Kogi da Bayelsa da aka gudanar a ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, tsohon gwamnan jihar...